*BREAKING NEWS* DA DUMIN SA Sanata Shehu Buba Umar ya bawa Social media nasa kyautar sabuwar mota sharon!A SAFIYAR YAU LITININ MUJADDADIN MAI MARTABA SARKIN BAUCHI SEN SHEHU BUBA UMAR YA GWANGWAJE TAWAGAR SOCIAL MEDIA TEAM DA KYAUTAR MOTA DOMIN CIGABA DA GUDANAR DA AYYUKAN SU KAMAR YADDA SUKA SABABABU SHAKKA MUNJI DADI SOSAI BISA WANNAN NAMIJIN KOKARI.A MADADIN TAWAGAR...