IYA SAMUN LADAN AZUMI DA TSAYUWAN DARE NA SHEKARU DAYAWA IDAN YASO.
Rufa'i Mijinyawa Kangere
1. Wankan Jumu'a.
2. Yanke Qunba (farce)
3. Sanya Faran tufafi (Riga)
4. Sanya Turare.
5. Karanta Suratul-kahfi.
6. Tafiya da wuri.
7. Yawaita salati ga Manzon Allah ﷺ.
8. Natsuwa da shagala da Ibada a masallaci.
9. Yawaita Addu'oin Alheri.
10. Ziyartar ƴan uwa da gaida marasu Lfy.
Allah ﷻ yasa Mudace Duniya da Lahira.