Inalillahiwa Inailairaji'un, Al'umar garin katsinawa dake nan karamar hukuman Tafawa Balewa, a yammacin yau juma'a (26\April\2024) sun hadu da wani iftila'in na iska saka makon ruwan sama Wanda har yakai iskan, ta yaye asibitin garin, gaba daya, asalima shi wannan asibitin, shi daya ne chilo a wannan garin, mutane sama da (10,000) achikin wannan garin na katsinawa, dukka da wannan asibitin suka dogara, Kaman ace mutun ne da riga daya ta mutu, kaga kuwa lailai yana bukatan taimakon,
To kaman hakane, , kaga kuwa wannan al'umman garin na Katsinawa suna bukatan taimakon gaggawa wllh, Ubangiji Allah ya kawo mana dauki Ameen ya Allah ya hayyu ya qayyum. 🙏🙏🙏
Wannan Link ne Na Application din SSYK Ku daure ku Sauke shi, Domin cin Moriyar samun Kayatattun Bayanan Sirri da na Sarari a Afannnin Tafiyar Siyasar Bauchi ta Kudu da Arewa Maso Gabashin Najeriya.👇👇👇
https://www.appcreator24.com/app3002391-9q4jtz
Sign. Saminu Sarkin Yakin Kantana
#chiyaman_media_sbu_t_balewa_lga