YAKASA YI ANYI KUMA YASA ACHIREπ
RIKICI YA 'BARKE.....?!!!
GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TASA A CIRE WUTAN SOLAR DA SANATA YA BAYAR TA HANUN ALH. SIRAJO SABO GWARAM !!!!
Gwamatin jihar Bauchi ta turo 'yan sanda da mota domin cire sololi da sanata shehu Buba ya bayar ta hanun Alh. Sirajo sabo Gwaram 'yan unguwa Kuma sunfito basu so acire musu kayansu anata rikici.
Domin Shiga Pejina Kai tsaye,πππ
https://www.facebook.com/profile.php?id=61556014406315&mibextid=ZbWKwL
Wannan Link ne Na Application din SSYK Ku daure ku Sauke shi, Domin cin Moriyar samun Kayatattun Bayanan Sirri da na Sarari a Afannnin Tafiyar Siyasar Bauchi ta Kudu da Arewa Maso Gabashin Najeriya.πππ
https://www.appcreator24.com/app3002391-9q4jtz
Sign. Saminu Sarkin Yakin Kantana
#chiyaman_media_sbu_t_balewa_lga






