Duk yawan kuɗin nan dake hannun Wannan yaron ta kai markaɗe ce a ƙasar Zimbabwe
A wani rahoto da muka tattaro maku ya bayyana cewa; saboda tsabar rashin darajar kuɗi a kasar Zimbabwe wannan kuɗin da suke hannun yaron nan kuɗin kasar ne aka aike shi kai markade.”
Bugu da ƙari, Kuɗi a Zimbabwe basu da daraja kana iya ganin takardar 1 trillion a takarda ɗaya, Idan mutane zasuje siyayya kasuwa suna iya cika baro da kuɗi a siyayyar cefane kaɗai, idan aka haɗu da barawo a Kasuwa yakan iya juye kuɗin dake cikin baro ɗin ya gudu da baro din saboda kudin bazasu iya siyan baron dakon kayan.
Kasar Zimbabwe itace ƙasar da ta fi kowacce ƙasa fama da matsalar karyewar darajar kuɗin su. ALFIJIR HAUSA.
Domin Shiga Pejina Kai tsaye,👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=61556014406315&mibextid=ZbWKwL
Wannan Link ne Na Application din SSYK Ku daure ku Sauke shi, Domin cin Moriyar samun Kayatattun Bayanan Sirri da na Sarari a Afannnin Tafiyar Siyasar Bauchi ta Kudu da Arewa Maso Gabashin Najeriya.👇👇👇
https://www.appcreator24.com/app3002391-9q4jtz
Sign. Saminu Sarkin Yakin Kantana