Musulmai Sun Cire Tsoro, Sun Bayyanawa Gwamnan APC Ido da Ido Bukatarsu Kan Nade-Naden Gwamnati Updated Talata, Janairu 30, 2024 at 10:58 Yamma daga Abdullahi Abubakar Al’ummar Musulmi a jihar ondo sun koka kan yadda gwamnatin jihar ke nuna wariya karara a gare su Suka ce gwamnan ya yi nade-nade wadanda suka saba ka’ida tare da nuna wariya ga Musulmai da ke jihar Shugaban gamayyar limaman, Sheikh Ahmad Aladesawe ya bayyana haka yayin da suka kai wa gwamnan ziyarar jaje Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi! Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku. Jihar Ondo – Gamayyar limaman jihar Ondo sun soki nuna wariya da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ke yi wa Musulmai. Malaman suka ce gwamnan ya yi nade-nade wadanda suke da tasiri tare da nuna wariya ga Musulmai, cewar The Nation. Musulmai sun bukaci sauyi a nade-naden gwamnatin Ondo. Hoto: Lucky Aiyedatiwa. Asali: Facebook Mene Musulman ke cewa? Limaman suka ce gwamnatin da ta shude ta yi amfani da basira wurin dakile Musulman jihar da mai da su kamar ba ‘yan jihar ba. KARA KARANTA WANNAN Gwamnan Katsina: Ku tashi tsaye ku kare kan ku daga hare-haren 'yan bindiga LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng Sun shawarci Gwamna Lucky da ya guji dukkan shawarwarin mutane ko kungiya da zai jawo kin sauraran al’ummar Musulmai. Shugaban gamayyar limaman, Sheikh Ahmad Aladesawe ya bayyana haka yayin da suka kai wa gwamnan ziyarar jaje, cewar The Guardian. Sheikh Aladesawe ya kara da cewa duk kokarin da suka yi don nusar da gwamnantinm da ta shude kan wariyar ya ci tura. Ya ce: “Mu a matsayinmu na dattawa ba ma jin dadi, matasan mu ma haka, dole muke danne su kan abubuwan da suke faruwa. “Mun yi musu alkawarin cewa idan muka zauna da kai za ka kawo karshen wannan wariya da ake nuna mana. “Mai girma gwamna, al’ummar Musulmai ba su ji dadin yadda ka yi nade-nade ba, ka yi nadi guda hudu dukkansu babu Musulmi a ciki.” Martanin gwamnan kan lamarin KARA KARANTA WANNAN Miyagun ƴan Bindiga sun yi garkuwa da shugaban hukumar gwamnati a jihar PDP Gammayyar limaman har ila yau, sun tambayi gwamnan cewa babu wani Musulmi da ya cancanta ne a nada shi. Suka ce jihar Ondo ba jihar Kiristoci ba ce inda suka ce dole a kawar da nuna wariya idan ya na so a zauna lafiya. Sun kalubalanci gwamnan kan zaban mataimaki wanda ba Musulmi ba duk korafe-korafen da ake yi amma ya yi biris da hakan. Yayin martaninshi, gwamnan ya ce ya yi nade-naden ne duba da siyasa ba wai don kabilancin addini ba inda ya yi alkawarin duba bukatarsu a gaba. Gwamna Lucky ya dauki mataimaki A wani labarin, bayan shafe wata daya kacal a kan mulki, Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya nada mataimaki. Wannan na zuwa ne bayan rasuwar tsohon gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu a watan Disambar 2023. Asali: Legit.ng TAGS: APCJIHAR ONDOMUSULMAIMALAMIN ADDININ MUSULUNCI MUN ZABA MAKA WANNAN Kano: Shugaban wata karamar hukuma a jihar ya yi murabus, bayanai sun fito a day ago AFCON: Tauraron S/Eagles, Osimhen ya samu matsala za a buga wasan Afrika ta... a day ago Raunin APC ya fara fitowa, Shugaban ƙaramar hukuma ya dawo NNPP a Kano a day ago Muhimmin abu 1 Ya jawo gwamnan APC ya garƙame manyan makaranru 2 a jihar Ar... 18 hours ago Allahu Akbar: Gwamnan arewa ya ayyana hutun kwana 1 a jiharsa, ya kawo dali... 16 hours ago DUBA KARIN LABARAI A NAN Karanta wasu sabbi MASU ZAFI Kiwon Lafiya: Gwamnan APC ya amince da abu 1, zai ɗauki sabbin ma'aikata sama da 1,000 32 minutes ago Tsadar rayuwa: Jam'iyyar APC ta roki jam'iyyun adawa muhimmin abu 1, ta ce duk tsarinsu daya ne 29 minutes ago Kiwon Lafiya: Gwamnan APC ya amince da abu 1, zai ɗauki sabbin ma'aikata sama da 1,000 32 minutes ago Kano: Jami'ar Dangote ta dauki mataki kan wani lakcara da aka gano a bidiyo ya na hukunta dalibai an hour ago AFCON 2023: Jerin lokutan da Najeriya ta doke Afirika ta Kudu tun daga shekarar 1992 2 hours ago MASU TASHE Raunin APC ya fara fitowa, Shugaban ƙaramar hukuma ya dawo NNPP a Kano a day ago Gwamna Fintiri ya sha alwashin hukunta Binani da wasu kan dalili 1 tak, ya yi alkawari a day ago Tsadar Rayuwa: Sheikh Jingir ya fadi matsayarsa kan zaban tikitin Musulmi da Musulmi, ya yi gargadi 21 hours ago Kujeru 13 da Jam’iyyun APC, PDP da YPP Suka Lashe a Zaben 'Yan Majalisar Tarayya 2 days ago 'Yan daba sun kai farmaki wurin taron murnar nasarar gwamnan PDP a Kotun Ƙoli, sun tafka ɓarna a day ago Sule Lamido ya fadi abu 1 tak da zai iya fitar da 'yan Najeriya daga kangin da suke ciki 3 days ago Ganduje ya nakasa PDP yayin da masoyin Atiku, jiga-jigai da dubban mambobi suka koma APC a Arewa 12 hours ago Kano: Shugaban wata karamar hukuma a jihar ya yi murabus, bayanai sun fito a day ago MANYAN LABARAI Yadda jami’an yan sanda suka yi garkuwa da wani mazaunin Abuja, suka kwashe gaba daya kudin asusunsa 15 hours ago Gwamnan PDP ya shigar da sabbin tuhume-tuhume kan fitaccen malamin Musulunci a gaban kotu 13 hours ago Gwamna ya zage yayi karin albashi, ma’aikatan Jihar sun raina N10, 000 a wata 3 3 hours ago AFCON 2023: Shugaban matasan APC ya shirya babbar liyafa don karfafa guiwar Super Eagles a Abuja 15 hours ago Ana cikin halin matsi a Najeriya, Remi Tinubu ta fadi lokacin da sauki zai zo 14 hours ago KARIN BAYANI KAN KAMFANINMU Bayanai game da mu Ma’aikatanmu Tuntubemu Yi talla da mu Turo mana labari Cire DMCA Ka’idar kare bayanai Ka’idoji da sharruda Dokoki da Ka’idoji Sassa Tags Sashen bada taimako na Legit Kada ku sayar da bayanai na Sanarwa kan tattara bayana Bayanin Kuki KAFAFEN RA’AYI DA SADA ZUMUNTA Facebook Instagram Twitter Telegram YouTube TikTok LinkedIn Labaran Legit.ng Labaran Faransa Labaran Mutanen Espanya KARANTA LABARANMU Manhajojinmu na waya Naij.com Media Limited, 2024 Hakkin marubuci Read more:
Wednesday, 7 February 2024
Home »
Labarai yau da kullum
» Musulmai Sun Cire Tsoro, Sun Bayyanawa Gwamnan APC Ido da Ido Bukatarsu Kan Nade-Naden Gwamnati Updated Talata,
Musulmai Sun Cire Tsoro, Sun Bayyanawa Gwamnan APC Ido da Ido Bukatarsu Kan Nade-Naden Gwamnati Updated Talata,
February 07, 2024
Labarai yau da kullum
Domin Shiga Pejina Kai tsaye,👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=61556014406315&mibextid=ZbWKwL
Wannan Link ne Na Application din SSYK Ku daure ku Sauke shi, Domin cin Moriyar samun Kayatattun Bayanan Sirri da na Sarari a Afannnin Tafiyar Siyasar Bauchi ta Kudu da Arewa Maso Gabashin Najeriya.👇👇👇
https://www.appcreator24.com/app3002391-9q4jtz
Sign. Saminu Sarkin Yakin Kantana
Sanata Shehu Buba Umar Allah Ubangiji Yakara Maka Daukaka Dakuma Daraja Yazamo Maka Garkuwa Cikin Lamura Mujaddadin Talakawan Jihar Bauch...